OneNote Web Clipper is not supported on current browser and works best using a modern browser like Microsoft Edge.

Adana kowane shafin yanar gizo
Adana kowane shafin yanar gizo
Generic placeholder image

Ɗauki yanar-gizo

Ɗauki kowane shafin yanar-gizo cikin sauri zuwa OneNote, inda kana iya gyara, ƙara bayani, ko raba shi cikin sauƙi.

Generic placeholder image

Cire madubin saƙonnin karancin muhimmi

Rage madubin saƙonnin karancin muhimmi kuma datsa kawai bayanin, girke-girke, ko bayanin abun sayarwa da kake buƙata da gaske

Generic placeholder image

Iso ga ko'ina

Iso ga datsattsen shafukan yanar-gizo ɗinka a kan kowace kwamfuta, ƙaramar kwamfuta, ko waya - ko ma idan kana a kan layi.